NEWS: Turji ya zama gawa – Rundunar tsaron Najeriya

Turji ya zama gawa – Rundunar tsaron Najeriya

Hedikwatar tsaron Najeriya ta bayyana jagoran ’yan bindiga, Bello Turji, a matsayin gawa.

Hedikwatar ta yi wannan bayani ne bayan barazanar da Turji ya yi wa sojoji da al’ummomi a jihar Zamfara.

Da yake mayar da martani yayin taron ƙarshen shekara da aka gudanar a Abuja, Daraktan hulɗa da jama’a na hedikwatar tsaro, Manjo Janar Edward Buba, ya yi watsi da barazanar Turji, yana mai bayyana ta a matsayin maganar banza.

Ya kuma sha alwashin cewa “kwanakin Bello…

>

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*