NEWS: Sojoji sun kama matar dake kaiwa Bello Turji Makamai

Sojoji sun kama matar dake kaiwa Bello Turji Makamai

Sojojin runduna ta 2 ta Operation Fansar Yamma sun kama wata mata mai shekaru 25 da ake zargi da safarar alburusai, Shamsiyya Ahadu.

Wata sanarwa da aka fitar a ranar Lahadi, 29 ga Disamba, 2024 tace an kama Matar tare da abokin aikinta, wani mai babur mai suna Ahmed Husaini, a yankin Badarawa na Karamar Hukumar Shinkafi. An same ta da alburusai 764 na 7.62mm da kuma mazagin harsasai guda shida da ake nufin kaiwa sansanin sanannen shugaban ‘yan ta’adda da ake nema,…

>

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*