
Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima, ya dawo Abuja bayan yin umrah a Masallacin Harami na Makkah (Masjid al-Haram) a Saudiyya.
Mai Taimakawa na Musamman kan Harkokin Media da Sadarwa ga Shettima, Stanley Nkwocha, ya bayyana wannan a cikin wata sanarwa da ya sanya hannu a daren Juma’a mai taken ‘Shettima Ya Dawo Abuja Bayan Yin Umrah a Saudiyya’.
A lokacin da ya ke cikin wannan wurin mai tsarki, Mataimakin Shugaban Kasa yayi addu’o’i domin samun zaman lafiya…
>
Leave a Reply