NEWS: Sama da jihohi 10 na amfana da kogin Watari

Sama da jihohi 10 na amfana da kogin Watari

Manoma daga jihohi goma ne ke amfana da gyaran tafkin Watari da gwamnatin jihar Kano ta yi.

Anyi gyaran tafki ne da haɗin gwiwar shirin sauya fasalin noma na tarayya (ATAP).

Manajan aikin, Malam Mohammed Tijjani-Kwa, ya bayyana cewa manoman da ke cin gajiyar aikin sun haɗa da waɗanda ke Jihar Kano da makwabtan jihohi irin su Katsina, Jigawa, da Kaduna.

Tijjani-Kwa ya ce manoman daga waɗannan jihohi suna yin haya wajen samun filayen noma daga abokan aikinsu na Bagwai…

>

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*