NEWS: PDP ta yi martani ga gwamnatin tarayya

PDP ta yi martani ga gwamnatin tarayya

Jam’iyyar PDP tare da wasu masu ruwa da tsaki sun nuna goyon baya ga Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad, kan matakin da ya ɗauka na yin watsi da dokar gyaran haraji ta 2024.

Gwamnan ya bayyana cewa an ƙirƙiri dokar ne domin kuntata wa talakawan Najeriya, musamman ma al’ummar Arewacin ƙasar.

A ranar Litinin, 30 ga watan Disamba, 2024, fadar shugaban ƙasa ta yi kira ga Gwamnan Bauchi cikin sa’o’i 24 ya janye kalamansa game da dokar haraji da kuma wasu…

>

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*