
Shugaban Rundunar Sojojin Najeriya, Janar Christopher Musa, ya yi alkawarin ganin an kamo shugaban ‘yan bindiga, Bello Turji.
Musa ya ce lokaci kadan ne kafin a kama Turji saboda wasu daga cikin kwamandan sa sun rasa rayukansu, yayin da suka kama wasu daga cikin manyan abokansa.
Ya bayyana wannan ne a cikin shirin Channels Television na “2024 Year-In-Review” a ranar Talata.
A cewar sa: “Sabon bayanin shine tun da ya san cewa muna bibiyar sa, yanzu yana gudanar da…
>
Leave a Reply