NEWS: CHRICED: Kasafin Kudin 2025 na nuni da rashin tsayayyen shiri don magance matsalolin tattalin arziki

CHRICED: Kasafin Kudin 2025 na nuni da rashin tsayayyen shiri don magance matsalolin tattalin arziki

Cibiyar kare hakkin Dan Adam da wayar da kan yan kasa wato CHRICED ta yi suka ga kasafin kudin 2025 da gwamnatin Najeriya ta gabatar, wanda ya kai naira tiriliyan 49.7, inda suka bayyana cewa wannan kasafin na nuna rashin kulawa da bukatun talakawa da kuma neman gyaran tattalin arziki.

Comrade Ibrahim M. Zikirullahi, Daraktan Gidauniyar CHRICED ne ya bayyana hakan a cikin jawabin da aka gabatar a ranar Talata, 31 ga Disamba, 2024, a Abuja.

Daraktan ya bayyana cewa kasafin…

>

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*