‘Yar wasan motsa jiki mafi tsufa a duniya Agnes Keleti, wacce ta zama zakarar wasannin Olympics ta rasu tana da shekara 103 a duniya.
Ta rasu ne a ranar Alhamis a asibitin Budapest, kamar yadda sanarwa ta nuna, tabbatar, bayan rahoton jaridar wasanni ta cikin gida Nemzeti Sport. Keleti ta kwanta a asibiti ne saboda cutar pneumonia a makon da ya gabata.
Danta, Rafael Biro-Keleti, ya shaida wa manema labarai, “Muna addu’a gare ta,”
Tarihin rayuwar Keleti, wanda ya…
>