Rundunar yansandan jihar Kano ta kama wasu gungun masu laifi da ake zargi da satar wayoyin jama’a a unguwa 3.
Wadda ake zargi da jagorantar kungiyar, mai suna Shamsiyya Adamu, mai shekaru 19 dake Unguwar Brigade, an kama ta a ranar 21 ga Disamba, 2024, bayan karuwar korafe-korafe game da satar wayoyin salula a Unguwar
Kakakin rundunar SP Abdullahi Haruna Kiyawa a yayin holin masu laifin Ranar Alhamis a shalkwatar rundunar dake Bompai, yace al’umma ne ke bayyana damuwarsu…
>