NEWS: Kotu ta yi martani ga boren wasu lauyoyi a Kano

Kotu ta yi martani ga boren wasu lauyoyi a Kano

Kotun Daukaka Kara ta Shari’ar musulunci ta mayar da martani kan ficewar da wasu lauyoyi suka yi a matsayin bore kan ziyarar girmamawa da alkalan kotun suka kai wa wani basarake a Gaya.

A cewar mai magana da yawun kotun, Muzammil Ado Fagge, a wata tattaunawa da ya yi da manema labarai ranar Juma’a, yace matakin lauyoyin ya samo asali ne daga rashin fahimtar al’adar kotun na kai ziyara ga shugabannin gargajiya masu daraja a duk inda ake gudanar da shari’a.

Ya…

>

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *