A yayin bikin Ranar Kula da Lafiya ga Kowa (UHC) ta duniya, Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Kano tare da Hukumar Kula da Tsarin Kiwon Lafiya ta Contributory Healthcare Management Agency (KSCHMA), sun bayyana ci gaban da aka samu wajen samar da ingantaccen kiwon lafiya ga dukkan al’ummar Jihar Kano.
A jawabin Kwamishinan Lafiya na Jihar Kano, Dr. Abubakar Labaran Yusuf, ya ce
Taken bana na UHC, “Lafiya Amanar Gwamnati,” ya jaddada aniyar gwamnati na fadada damar samun…
>