Hukumar kula da wasannin doki ta kasa (NEF) ta ziyarci jihar Kano domin gudanar da zakulo hazikan mahaya doki a jihar.
An gudanar da bikin bude wannan shiri a ranar Litinin a filin Polo na Usman Dantata da ke Kano.
Da yake jawabi a wajen taron, Shugaban NEF, Dokta Obiora Anthony, ya bayyana cewa an zabi Kano ne saboda ta shahara a fannin al’adun doki.
Dr Obiora yace “Kano ita ce cibiyar doki a Najeriya saboda tana da dadaddiyar al’adar doki tare da mutanen da ke da…
>