NEWS: Gwamna Abba ya aika da wasikar neman gyara kasafin kudin Kano

Gwamna Abba ya aika da wasikar neman gyara kasafin kudin Kano

Gwamnan Abba Kabir Yusif ya aikewa da majalisar dokokin Kano wasikar neman yin gyara akan kasafin kudin shekara ta 2024 da muke bankwana da ita domin cike gibin kudin da yawansu ya zarce Naira biliyan 66.

Da yake karanto wasikar, Kakakin majalisar Jibril Isma’il Falgore yace zasu yi bakin kokarin su domin yin gyaran dokar.

Sai dai da yake Karin bayani ga manema labarai, shugaban masu rinjaye na majalisar Lawan Hussaini Dala yace majalisar zata gaggauta gyaran dokar…

>

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *