NEWS: Da Dumi-Dumi: Dangote ya rage farashin litar man fetur zuwa N899.50

Da Dumi-Dumi: Dangote ya rage farashin litar man fetur zuwa N899.50

Matatar Dangote ta sanar da rage farashin man fetur zuwa N899.50 akan kowacce lita.

Sanarwar, wadda aka fitar a safiyar Alhamis, ta bayyana cewa wannan matakin na da nufin saukaka wa ‘yan Najeriya musamman yayin bukukuwan karshen shekara.

Babban Jami’in sadarwa na matatar, Anthony Chiejina, wanda ya sanya wa sanarwar hannu, ya bayyana cewa, “Tun a ranar 24 ga watan Nuwamba, matatar ta rage farashin man zuwa N970 kowacce lita. A yanzu, mun sake rage farashin zuwa…

>

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *