NEWS: Bokayen Nijar za su yi aiki a kan masu yi wa kasarsu zagon kasa

Bokayen Nijar za su yi aiki a kan masu yi wa kasarsu zagon kasa

Kungiyoyin Bokayen a jamhuriyar Nijer sun yi alkawarin yin amfani da rundunonin aljannunsu kan duk kasashen da ke yi wa Nijar zagon kasa.

Sun bayyana haka ne yayin ganawarsu da shugaban mulkin sojin kasar Abdurrahmane Tchiane a fadar Gwamnati dake yamai a jiya Alhamis.

An yi ganawar ne kan halin da Nijar ke ciki da kuma zargin da janar Abdourahamane Tiani ya yi wa wasu kasashe na bai wa Faransa hadin kai don shuka wa Nijar makarkashiya.

A yan kwankin nan ana cigaba da…

>

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *