
Jam’iyyar PDP ta bayyana aniyarta na neman Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, tsohon Gwamnan Kano kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NNPP a zaɓen 2023, ya sake komawa cikinta.
Muƙaddashin Shugaban PDP na Ƙasa, Ambasada Umar Iliya Damagun, ya ce wannan yunƙuri na da nufin haɗa kai da Kwankwaso domin sake farfaɗo da jam’iyyar tare da ƙwatar mulki daga hannun Jam’iyyar APC a zaɓen 2027.
Damagun ya bayyana haka ne bayan da Kwankwaso, a wata hira da ya yi…
>
Leave a Reply