
Gwamnan Jihar Ekiti, Biodun Oyebanji, da takwaransa na Jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, sun rattaba hannu kan kasafin kudin shekarar 2025 na jihohinsu a ranar Litinin.
Kasafin kudin Jihar Ekiti ya kai Naira biliyan 375. A jawabinsa bayan rattaba hannu a ofishin gwamna da ke Ado-Ekiti, Oyebanji ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su goyi bayan kudirin gyaran haraji da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gabatar.
Ya ce hakan zai amfani kasa baki daya. Ya kuma bayyana cewa gwamnatinsa…
>
Leave a Reply