
Hukumomi a bangaren sufurin jirgin sama sun kammala shirin kafa kotunan tafi da gidanka a filayen jirgin sama domin hukunta fasinjojin da kan tayar da tayar da fitina.
Jaridar Daily Trust ta bayyana cewa wasu fasinjoji kan yi zanga-zanga kan jinkiri ko soke tashin jirgi har su kai ga dukan ma’aikatan jirgin ko lalata kayan aiki a filayen jirgin.
Hukumar filayen jiragen sama FAAN da takwararta ta sufurin jiragen sama NCAA sun nuna rashin jin dadinsu kan wannan hali, inda…
>
Leave a Reply