NEWS: Za a dakile rashin tsaro a Zamfara– Yari

Za a dakile rashin tsaro a Zamfara– Yari

Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Sanata Abdulaziz Yari, ya tabbatar da cewa matsalar rashin tsaro da ta addabi Zamfara da Arewa maso Yammacin Najeriya za ta ragu sosai zuwa karshen watan Oktoba na shekarar 2025.

Ya bayyana hakan ne yayin da yake magana da manema labarai a gidansa da ke karamar hukumar Talata-Mafara ta jihar.

Sanatan ya yi bayani kan matakan da gwamnatin Tltarayya ke dauka don magance wannan matsala, inda ya jaddada tura karin jami’an tsaro don yaki da…

>

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *