
Jami’ar Bayero da ke Kano ta sanar da daga matsayin Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo zuwa Farfesa a fannin Hadith.
Wannan na kunshe a wata sanarwa da jami’ar ta fitar a yammacin ranar Juma’a.
Shafin Facebook na Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo ya tabbatar da wannan cigaba, inda mabiyansa suka yi ta taya shi murna bisa wannan babban matsayi da ya samu.
Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo, wanda yanzu ya zama Farfesa, yana daga cikin fitattun malamai masu tasiri a harkar addinin…
>
Leave a Reply